WANDA YAKAWO SALULA(WARHANU),DUNIYA
ZUWAN SALULA DUNIYA[WAYAR HANU] DAGA MUTARIIBRAHIFASAHA Wani masanin kimiyya da fasaha mai suna John Taylor a shekarar alif 1884 ya kirkiro na'uran tarho, wanda aka fi sani da suna telephone. Lafazin kalmar telephone ya samo asali ne daga yaren Greek wato girkawa, sannan kalmar shi telephone yana dauke ne da kalmomi guda biyu, wato tele da kuma phone. Idan aka ce "tele" a yaren girka ana nufin daga nesa, shi kuwa kalmar phone ya samo asali ne daga kalmar phonie wanda shima asalinsa daga wannan yare na greek ne, inda ya ke nufi murya. Dubi tarihin kimiyyar na'uran fanka Kalmar telephone yana nufin murya da nesa idan ka fassara kalmar haka zai baka. A lokacin da aka kirkiro na'urar tarho anyi amfani ne da zaren igiya tare da wani abu kamar abin busa na sarewa, wanda idan mutum yayi magana a lokacin shi wannan igiyar zai girgiza kadan ta yadda shima wancan mai sauraren igiyar zai girgiza masa tayadda shima abin sarewar yana kunnensa don haka girgizan da igiyar yayi ...